Maganin Cutar Sanyi Wanda Yake Addabar Mata MaiSa Fitar Farin Ruwa Ko Tusar Gaba

 Maganin Cutar Sanyi Wanda Yake Addabar Mata MaiSa Fitar Farin Ruwa Ko Tusar GabaIdan Mace na Fama da wadannan Matsalolin kamar haka to ta Jarraba wannan Maganin Insha Allahu zata samu Waraka.


1-Matsanancin Ciwon Sanyin Mara.

2-Kananan Kuraje da ke Fitowa agaban Mace In ana Jima'i da ita sai ta rinka Jin Zafi kamar Gaban ze Tsage.

3-Mace me Fitar Farin ruwa agabanta.

4-Mace me Warin Gaba.

5-Me Yawan Ciwon Mara duk lokacin Al'adarta.


Duk Macen da ke fama da Wa'dannan Matsalolin to ta nemi:- KANWA Cokali Uku (3) GISHIRI Cokali biyu (2) TAFARNUWA Dun'kule 'daya (1) 


Se ta zuba ruwa dai-dai Yadda zekai ta shiga Cikin baho ta zauna, se ta dafa shi Inya dahu se ta Juyeshi a Baho, In ya 'dan Sirace seta shiga ciki ta zauna, na tsawon Minti Goma zuwa Shabiyar sannan se ta fice aciki.


To lallai zata sha mamakin yadda zataga Cutar sanyi ke fita agabanta, sannan In tanason Yazama ta rabaru da Wa'dancan Matsalolin Gaba daya, to se ta Kara da wannan kuma bayan tayi wancan na farkon.


Ta nemi 

1-MAN ZAITUN kwalba 'daya (1) 🫒

2-MAN TAFARNUWA kwalba 'daya (1) 🧄

3-MAN KWAKWA kwalba 'daya (1) 🥥


Se ta hadasu akwano daya ta Soyasu amma zata soya ne da TAFARNUWA 🧄 Dunkule daya, In ya soyu se ta sauke shi ta barshi ya Huce (Yayi Sanyi Sosai) se ta juye a roba, sannan ta nemi auduga Se ta sa sawa audugar wancan Mayi se Juku da Mayin Sannan Seta Dauka ta sanyata agabanta, baza ta cike ba har se bukatar Fitsari ko bayan Gida ta taso mata, sannan se ta cire.


Lalle Mace Inta Jarraba wannan Zata sha Mamakin Yadda zataga Wani Mummunan abinda ze fita ajikinta, sannan zataga tana Fitar da wani Yellown ruwa agabanta ko taga wani bakin ruwa Yana fita Intazo Fitsari to alamar Sanyin Yafita ajikinta kenan Kwata-kwata.


Dan Neman Karin Bayani ko Tambaya a tuntube mu a:-


SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :


https://wa.me/message/2JY5R7B25CTJE1


Copyright BY: Sirrin rike miji

FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji

EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com

FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji

WhatsApp: +2348037538596

Follow this link to view our catalog on WhatsApp: https://wa.me/c/2348066627317


JOIN US TELEGRAM GROUP: 🏷


Zamantakewar aure ga ma'aurata

https://t.me/sirrinrikemij


SHARE 🌿

1 Comments

Post a Comment

Previous Post Next Post