Maganin Kowacce Irin Ulcer Sai Dai Idan Ta Ajali Ce Wlh
Qaqqarfan maganin ulcer Wanda duk mai ita in ya sha ya warke wlh sai dai in ciwon ajaline don ciwon ajali ba shi da magani to ga maganin:-
1 GARIN GANYEN ZOGALE
2 GARIN GANYEN BADO
3 NONO KO MADARA
A hada garin zogale da na bado guri daya a juya shi ya juyu to kullum mai ulcers in zai kwanta barcin dare sai a samu nono ko madara sai a yi chokali biyu na garin maganin a sa nonon a juya a sha kwana bakwai an warke da yardar Allahu Sarkin da yayi umarni mu Baku mun kuma Baku
Kuyi share don yan uwa su amfana
Post a Comment