Hanyar Da Zaku Kori Tsaka Da Gidan Ku Cikin Sauki Wannan Hanyar Mujarrabun Ce.
Ayi sharing saboda Alumma su amfana
Masu fama da tsaka a gida a kitchen a bandaki ko tsakar gida sunyi magani kala kala amma taki tafiya suyi wannan. Gashi kuma tanada Matukar hadari ga Rayuwar Mu.
Zaa samu bawon kwan zaa daka shi kadan sai a zuba a duk inda ake ganin ta insha'Allah ta dena zuwa gab daya.
Ayi sharing saboda Alumma su amfana.
0 Comments