Kalolin Nonon Mata

Kalolin Nonon Mata



Nonuwa adon mace ne, kuma suna da siffofi daban-daban. Kowacce mace ta kula da irin nata domin ta zabi brazier da ya dace. Idan mace ta kula da nononta, hakan na ƙara mata kima, kwarjini da armasshi

1️⃣ Nono Mai Kamar Mangwaro 

Irin wannan nonon kansa yana kallon sama.

 Ba ya saurin zubewa, mace ko ta haihu sau da dama, sai ka ga nononta sun fi na wasu ’yan mata ƙarfi da kyau.


2️⃣ Nono Mai Nuna Gaba

Kanshi na kallon gaba kai tsaye.

 Yana cikin wadanda ke saurin faduwa, saboda haka mace mai irin wannan ta kula da shi da kyau domin ya dade yana tsaya daram.

3️⃣ Nono Mai Kallon Gefe

Wannan nonon sukan rabu da juna sosai, suna kusan shiga hammata.

 Yana saurin kwanciya, mace mai irin wannan ta rika amfani da brazier mai ɗinki a tsakiya domin ya haɗa nonuwan.

4️⃣ Nono Na Tsaka Tsaki

Shi ne mafi yawan mata ke da shi, ba tsawo sosai, ba kuma gajere sosai.

Ana bukatar brazier madaidaiciya. Amma bai kamata mace ta saka wacce ke matse sosai ba, domin hakan na sa jijiyoyin nono su yi rauni har su fadi.

5️⃣ Nono Mai Gindin Tasa 🍵

Shi kuma ba shi da tsawo, amma yana da faɗi.

Mace mai irin wannan nono ba ta da saukin samun zubewa, ko bayan haihuwa. Wannan babbar kyauta ce daga Allah, domin ba kowa yake samu ba

6️⃣ Nono Mai Tsayi Sosai

Wannan irin nonon yakan yi tsawo, ya fi sauran nonuwa lankwasawa zuwa ƙasa.

Yana cikin nau’in da ke saurin zubewa bayan mace ta fara shayarwa, sai a rika amfani da brazier mai ɗaga shi sama

7️⃣ Nono Karami (Baby Breast)

Wannan irin nonon ƙanƙane ne, baya da girma sosai.

Mata da dama suna ganin kankantar nono ba kyau, amma a gaskiya da yawa daga cikin maza suna sha’awar shi saboda yana da ɗanɗano da tsauri idan aka taba

8️⃣ Nono Mai Girma Sosai

Shi ne mafi yawan maza ke so.

 Yana da nauyi, kuma yawanci yana bukatar brazier mai kyau don kada ya zube da sauri.

Duk da haka, akwai maza da basa son shi saboda nauyi da zafin jiki da yake haifarwa lokacin jima’i.

✅ Don kula da lafiyar nono:

A rika amfani da brazier mai dacewa da irin nono.

A guji brazier mai matsewa da yawa.

Idan nono ya fara kwanciya, akwai magungunan gargajiya na musamman da ake amfani da su domin taso shi.

Nono shi ne adon mace, kuma ya na karawa mata kima da kwarjini. Ki kula da kyautar da Allah ya baki. 

Post a Comment

0 Comments