Matsalar Gashin Dake Fitowa Mata A Gemu Shin Matsala Ce?

 Matsalar Gashin Dake Fitowa Mata A Gemu Shin Matsala Ce?Aslkm dr meke kawo gemu a mata? Kuma menene magani?

AMSA

Mafi yawa excessive hyper secretion na estrogen and progesterone ne

Over stimulation din Gonadotropic Releasing hormone ke jawo haka, gaskiya mafiya yawa is genetic condition that cause it, baka da yadda ka iya Inka tsinci kanka a irin wannan Hali. Saboda yawan askin ma da take wlh kara bude kofofin gashin yake ta yadda zasuci gaba da fita.

Abunda masu irin wannan matsalar zasu fara la'akari dashi shine a bangaren al'adar su, ya yanayin ta yake, shin duk wata suna yinta ko kuwa takan dauki wata 3 zuwa 6 kafin ta gani. 


Haɗin Karin Ni'ima 

Sannan ya yanayin gashin kan yana zubewa?

Akwai ciwon kai?

Wani lokacin akwai matan da is not related to genetics But suna fuskantar amenorrhea wato rashin zuwan period yadda ya dace hakan yana sa sui growing facial hair.

Amma inde komi intact yake to gaskiya duk asibitin da za aje kurum de za ai ta 6ata kudi ne saboda we have no control over genetics situation sai hakuri kurum a run gumi rayuwa yadda tazo Tabbas ba dadi to amma ba yadda aka iya, a kwantar da hankali, ayi hakuri.

Akwai wata baturiyar England me suna Hanna Kapoor musulma ce itama wannan matsala ta rika fuskanta haka tai ta aski tana zuwa asibitoci amma akarshe de da abun yaki dole tai hakuri ta rungumi rayuwa ahaka, ita gashi alhamdlh ta mance da abun tai zamanta ahaka.

Only solution saide in OVARY din mace za'a cire wanda inko akai haka tohfa ba ita ba haihuwa kuma dukkan wani infection ka iya shiga jikinta cikin sauki ciki harda cancer cells.

Allah ya kyauta

Kabir Yusuf Danwurin Dutsi

Post a Comment

Previous Post Next Post