Yadda Ake Matsi Ciki Da Waje Hadin Tafarnuwa

Yadda Ake Matsi Ciki Da Waje Hadin Tafarnuwa 
Maganin sanyi a muslinci sadidan wanda akesha da zuma mace ko namiji wato a bare tafarnuwa a yanyankata kanana sai asamu zuma a zuba aciki a gauraya abarshi ya dade aciki sai asha cokali daya da safe day da maraice, wannan a jarraba na tsawon mako guda,

Matsi da tafarnuwa kuma anayi don magance zubar farin ruwa a gaban mace, shine wanda ake aiki da farin zare a bula tsakiyar tafarnuwan bayan an bare an kuma bula gefe da gefen tafarnuwan, sannan a daure sai a saka a gaba, bayan wani lokaci sai acireoshi, wannan itace hanyarda akebi yanda bazai bada matsala ba domin idan kika saka tafarnuwa zalla zai iya shigewa ciki, amma idan akwai wannan zaren kawai zaroshi zakiyi, kuma anaso kada ya dade don zai iya saka warin gaba, sannan shima zaren a tafasashi da ruwa don kariya daga wata matsalar,


Masu hadiyar tafarnuwa kuma domin magance sanyin mara da mura sukeyi, domin hadiyar ta yana fitarda dattin mara namiji ko mace saidai shima anaso bayan an bareta a jefa a ruwan zuma abari ta jika sai a dauko a hadiya.


Post a Comment

Previous Post Next Post