Yadda Ake Hada Man Gyaran Gashi Yayi Kyau Sosai
Wannan kuma man gashi ne mai sa laushin gashi da tsawo ya yi baki yana shekin haske.
Wannan hadin ba
zai taba barin gashin ki ya kare raye ba kuma zai rika laushi sosai.
Da farko zaki tanadi:
1. Zaitun shitta
2. Man alayyadi
3. Man zaitun
4. Man kwakwa
5. Man albasa
6. Man hulba
7. Man ridi
Karanta Wannan: Yadda Ake Magance Fitowar Furfura Idan Lokacinta Baiyi Ba
Za ku hada hulba da lalle gudaya sai ku tafasa, sai
ku tace ku wanke kai da shi, sannan ku hade dukan wannan mayuka da na lissafo ku rinka shafawa a kan ku zaku ga gashin ku yana kara kyau
Post a Comment