Wai Shin Ina Maniyyin Namiji Yake Zuwa Bayan Mace Tasamu Ciki?
Ka ƙaddara kayi Sex da mace yau, sai kuma ta samu ciki a yau ɗin. To idan za ku ci gaba da yin Sex ɗin duk da cewa tanada ciki, ina sauran maniyyin naka yake tafiya?
Tunda munsani sau Daya kawai namiji yake zubawa mace Ruwan Maniyyi da yake zama kwai harta samu ciki....🤔
Na farko dai ba wani cikin ne yake sake shiga ba. Na biyu kuma shi wannan maniyyin naka ba fitowa yake yi ba. To kenan ina yake zuwa?
kuma menene amfanin sa?
Ka taɓa yiwa kanka wannan tambayar?
To kamar dai yadda ka ke ganin ake yin Vacancy a Nigeria bayan an gama recruitment, to exactly irin haka ne yake faruwa a jikin mace bayan ta samu ciki. Ma'ana, koda an samu ciki sai maniyyin ka ya yi amfani. Wannan kalmar ya Vacancy dana baka misali, to na wannan sashen ita ce a kimiyyance muke ƙira da (Selective Reabsorption)
Zan yi maka yadda zaka fahimta. Me yasa kake ganin mace ta zama ɓulɓul a lokacin da take da juna biyu sannan ka ga fatar jikin ta ta koma Very Smooth musamman idan tana cin abinci tare da kwanciyar hankali?. Kasan menene dalili?, to wannan maniyyin ne jikin ta yake zuƙewa tare da mayar da shi majina don a samu ruwan mahaifar da yaro zai yi linƙaya a ciki tare da bashi kariya wanda a kimiyyance muke ƙira da (Amniotic fluid)
Mace ta fi buƙatar proteins a lokacin da take da juna biyu.
To daman 90% na maniyyi proteins ne. Kaga kenan ta kwana gidan sauƙi.
Wannan ne dalilin da yasa indai ka yiwa mace ciki yau, to koda maza dubu ne zasu ke kwanciya da ita a kullum har ta haihu ba wani ciki da zata sake É—auka sai dai idan haihuwa ta yi. Duk maniyyin da za'a zuba mata zai ta shi ne a iska indai don ta É—auki ciki ne.
Abinda kawai maniyyin zai iya yi mata shine ya inganta mata jiki tare da bunƙasa lafiyar jaririn through wannan (Selective Reabsorption method) ɗin.
Hakan yasa akeso adinga sex da mace me ciki akoda yaushe Amma ba kamar sanda take free ba duk da wasu matan masu ciki jarababbu ne daga sunci sunkoshi sai kaga suna buqatar akwanta dasu duk da ba kowace mace takeso ba musamman Idan cikin ya haura wata 7,
Mafi dayawa mata masu Yaron ciki musamman daga wata 2 zuwa 4,5 jarababbu ne burinsu kawai abasu zarmalulu bayan ci da koshi.
Yanada kyau Namiji yakula da wannan saboda karancin JIMA'I ga macen da take da ciki akwai damuwa.

0 Comments