Maganin Sanyi Mai Sauƙin Haɗawa Na Mata Da Maza
KAYAN HAƊI
1- Kananfari
2- Tafarnuwa
3- Ɗanyen Citta
4- Lemon Tsami
5- Namijin Goro
6- Kurkum ( turmeric powder )
YANDA ZA'A HAƊA ASHA
Asamu waɗannan abubuwan kamar yadda ake gani a hoto sai a wankesu a jajjagasu azuba a gallon (4L) sai a cikashi da ruwa ko asamu wani mazubi azubasu asa ruwa 4L ko pure water guda 8 abarshi ya wuni ko ya kwana sai a dinga tsiyayan rabin kofi asha safe da rana da dare.
Idan yakai rabi sai ƙara ruwa.
Za'asha kwana 5 ko 7.
Allah yasa adace.
Please share
0 Comments