Mata masu fama da infection, ko kuma warin gaba Magani Sadidan

 Mata masu fama da infection, ko kuma warin gaba Magani SadidanSai da yawa abun da ke haifar da wannan matsalar shine, yin amfani da sabulu mai kanshi wajan yin tsarki ko kuma sanya turar a wajan, wanda hakan shine yake kashe bacterias masu amfani da suke rayuwa a wajan. Dalilin haka sai a samu yeast infection.

Abun da zakuyi shine, ku samu kaninfari, cikin gwangwanin madara guda daya, sai ku daka shi, sai ku zuba shi a cikin ruwa liter daya, ku barshi ya jiku, na tsahon kwana 3 acikin ruwan.

Bayan kwana 3, sai ku dauko ruwan ku dunga wanke gaban ku da shi, safe da dare. Yanda zaku gane yana muku aiki shine, a kwana ukun farko da kuka fara amfani dashi, zaku dunga Jin yaji bayan kun wanke wajan da shi.

Daga lokacin da kuka daina Jin yajin, hakan yana nufin duk wani cracks da suke wajan sun fara warkewa Kenan.

Amfanin shi, yana matse mace, sannan yana magance duk wani infection, sannan yana magance dukkan wani wari da yake wajan.

Allah yasa a dace!!

Post a Comment

Previous Post Next Post