Nau'in Mata Wajen Jima'i. Bayanin Mata Ire-iren Mata A Wajen Jima'i

Nau'in Mata Wajen Jima'i. Bayanin Mata Ire-iren Mata A Wajen Jima'i



1- HARIJA-JARABABBIYA

Harija-jarababbiya itace wacce bata gajiya da gamsuwa da wuri a lokacin jima'i, irin wannan nau'in mata suna buqatar a sadu dasu kamar sau 3 ko samada haka a kowace rana kuma asamu kamar mintuna 30 (iya saduwa) ana saduwa dasu.

Rashin samun haka awajensu yana jefasu cikin mawuyacin hali da takura wanda yakesa wasu sufara neman wasu mazaje awaje ko sufara biyawa kansu bukata.

Namijin da yake tare da irin wannan matar wanda bayida karfin biya mata bukata akwai bukatar yadinga daukan tsawon lokaci yana wasa da jikinta kafin saduwa, hakan yana taimakawa sosai wajen tasamu gamsuwa da wuri dazaran yafara saduwa da ita sannan awasu lokuta wasan kadai yana iya biya mata buqata.

2- HARIJA: Itama bata gajiya ko gamsuwa da wuri ma'ana tanaso ajima ana saduwa da ita saidai ita ko sau daya aka sadu da ita a rana ya isheta sannan tana iya hakuri koda anyi wasu kwanaki ba'a sadu da itaba ammafa idan za'ayi toh dole aɗau lokaci anayi kamar mintuna 30-40

Mijin harija wanda ba Harijiba shima yana bukatar yajima yana wasa da jikinta a lokacin saduwa.

3- JARABABBIYA: Ita kuma Jarababbiya itace wacce takeson ayawaita saduwa da ita akalla sau 2 ko sama da haka a rana kuma adingayi kullum saidai ita tanada saurin gamsuwa koda mintuna 10-15 ne ya isheta sannan wasa da jikinta kadai yana iya gamsar da ita.

Mijin Jarababbiya a saduwar farko kar yajima yana wasa da jikinta saidai bayan saduwar farkon anaso yajima yana wasa da jikinta hakan shizai hanata sake jin sha'awa daga baya.

4- DUNKUMA: Dunkuma Itace wadda batada karfin sha'awa ga kuma saurin gamsuwa sannan bata damu da saduwa kullum ba sannan ko sau daya akayi ya isheta idan abun yayi yawama zai iya zama mata illa. Mijin Dunkum idan shi ba Dunkum bane akwai bukatar ya nema mata maganin dazai kara mata sha'awa sannan yadinga binta ahankali.

Post a Comment

Previous Post Next Post