Yadda Mata Suke Inzali Wato Kawowa A Lokacin Da Ake Saduwa Dasu

 Yadda Mata Suke Inzali Wato Kawowa A Lokacin Da Ake Saduwa Dasu 




TAMBAYA

Malam Ina so Ayi mini bayani akan yadda mata suke zuwan kai ina nufin inzali. Kusan watannin 8 kenan da yin aurena amma ko sau daya ban taba ganin ta kawo ba kamar yadda nake yi. kuma ina gani a bidiyo na baɗala mata na zuwan kai kamar yadda maza keyi. Ko dai matata ce batada lafiya?

AMSA

To ba shi kaɗai bane, maza magidanta masu shekaru ma suna da jahilcin zuwan kan mata. Mun sha samun tambayoyi akan wannan lamari daga wajen maza da mata.

Kai harma wasu mazan da suka saki matansu saboda wai basa kawowa. To Ƙara natsuwa ka fahimci yadda abun yake.

Inzalin mata ba kamar yadda na maza yake bane. Su maza suna fitowa da maniyi ne a zahiri yadda ana iya ganin sa. Amma inzalin mata shi a kwakwaluwansu yake don haka intetnal enjaculation suke yi ba external ba. Sai dai akwai wasu matan da suna iya ɗigar da ruwan miniyinsu amma ba kamar yadda na maza ke fitowa ba.

Shi ruwan maniyin mace yana nan kamar ruwan maziyin namiji ne bashi da kauri tsinkakke kuma fari, amma na maza kamar majina yake.


Karanta Wannan: Alamomi Shida Na Gamsuwar Macce A Lokacin Jima'i

A kwanakin baya mun yi darasi akan mata masu feshi, matan da suke fesar da ruwa mai kama da fitsari (squatting) wanda maza da yawa suna ɗaukar cewa wannan shine inzalin mace. Kuma shine na tabbata wasu ke tunanin Inda muka tabbatar da cewa inzalin mace daban shi kuma wannan ruwan yana samuwa ne a lokacin da mace ta gurzu take cikin jindaɗin jima'i.

Inzali ga maza da mata shine ƙololuwar jin daɗi a lokacin jima'i.

A lokacin da mace ta kamu da shauƙin jima'i, wannan lokacin jinin jikinta yake kwarara zuwa kan ɗantsakanta, daga bisani sai ruwan maniyinta dake tare a mafitsaranta ya bazu zuwa sassan jikinta har kwakwaluwanta a lokacin da zata yi zuwan kai._

Akasarin mata basa fitar da maniyi idan sunyi inzali. Amma da akwai alamomin da namiji zai iya fahimtar matarsa ta yi zuwan kan

Allah ta'ala yasa mudace

Insha Allah! Next topic din mu zamu kawo alamomin da zaka gane matarka tayi releasing

Post a Comment

Previous Post Next Post