Hadin Karin Girman Azzakari Tsawo Da Kauri Hadi Mai Sauki Bashida Illa

Hadin Karin Girman Azzakari Tsawo Da Kauri Hadi Mai Sauki Bashida Illa
Wannan hadin ana yinsa ne tsawo kwana 19 kuma inshaAllahu daga kwana biyar zuwa 19 za'a fara ganin canji idan anyi.

Amma idan akwai matsalar sanyi yakamata a fara magance matsalar kafin amfani da wannan hadin.

Kayan hadi :

1. Lubban zakar (Frenkinsence)

2. Man ridi (sesame oil)

Idan aka samu man ridi mai kyau kamar kofi daya, sai a samu garin lubban zakar kamar cokali 2 da rabi.

Yadda ake Hadawa :

Ana dora man ridi a wuta yayi zafi, sai a zuba garin lubban zakar a ciki a gauraya sai ya narke, sannan a sauke a zuba a kwalba, idan ya huce sai namiji ya rika shafawa akan zakarinsa. Amma a kiyaye banda kofar zakarin.

Ga masu bukatar hadadden magani na gyaran gida ko gyaran jiki ko na sanyi, ko kuma wannan da mukayi bayani suna iya mana magana domin samun nasu.

Post a Comment

Previous Post Next Post