Maganin Tazarar Haifuwa Ga Ma'aurata. Yadda Zakiyi Ki Sadu Da Mijinki Kuma Ba Zaki Haifu Ba Da Iznin Allah.
Ina masu neman maganin tazarar Iyali ko Kuma Kwanika,
Mata da yawa suna zuwa da buqatu maganin cuta daban daban Na Larurar Allurar TAZARAR IYALI wlh matsalar ba ta kidayuwa aguna ga kadan>
(1) Mugun ciwon Mara
(2) Zubar jini haka kawai
(3) Jini sau 2 ko 3 a wata daya
(4) Kumbura mace tayi dandamemiya
(5) Zazzagowar gaban mace
Kai dama wasu tarin matsalolin da lokaci bai bamu damar kawo suba Amma ku kasance da wannan shafin don samun Mayan magungunan ingantattu
Mata Dubai sun tambaye mu maganin Hana daukar ciki ba tare Shan wani magani ba ko da na gargajiya ne to MashaAllah
A samo gwanda a Sha tare da TAUNA KWALLAYEN Kuma ba sai an TAUNA KWALLAYEN GWANDA da yawa ba kadan ma ya isa to duk Wanda ya TAUNA KWALLAYEN GWANDA wata uku ba zai fidda KWAYAYEN HAIHUWA ba Mace ko Namiji
Wlh Tlh wannan tsohon ilimi ne a gun masu magunguna sai dai mugunta ta Hana Yan uwa su sani
Kuyi share don Yan uwa su anfana
Muna da hadadden kowanne irin maganin da muka baku Muna Kuma kai sako ko Ina a Africa
Post a Comment