Maganin Karin Girman Gaba Tsawo Da Kauri Cikin Sauki A Gida Ba Tare Da Kashi Kudi Ba:

 Maganin Karin Girman Gaba Tsawo Da Kauri Cikin Sauki A Gida Ba Tare Da Kashi Kudi Ba:



 Yan uwa da dama masu tambaya akan hanya wacce zasu bi domin karawa Al'aura girma tsawo da kuma kauri,to a yau insha Allah ga wata sabuwr hanya wacce zaa bi wajen ganin shaanin ka ya girmama yayi karfi da kauri da tsawo a cikin sauki a gida.


Sannan wannan hanya har wanda baya da aure zai iya amfani da ita,domin bata tayar da shaawa ko daga hankali,bare mutum yace ya rasa yadda zaiyi.


Amma yana da kyau ku sani cewa shifa girman gaba ba yadda muke dauka yake ba,wani zaka ga gaban sa yakai inchi akalla 8 amma sai yace shi so yake sai yakai inchi 10 ko 11,sai kace zaiyi bulala dashi.


Shi gaba muddin yakai inchi 6 zuwa 8 baka da wata matsala dashi,domin zaka iya gamsar da mace koda bazawara ka aura,muddin bawai da bude da yawa bane

Karanta Wannan: Alamomin Macce Mai Daɗi Da Maras Ni'ima Da Kuma Yadda Ake Ƙara Dadi Da Ni'ima 

Sannan idan kayi jinya da samyi har ya zama gaban ka ya takure ya zama kamar na yaro karami,ko kana da basir wanda yakai yana fitar maka da baya ko yayi maka tsiro.


wannan sai ya nemi maganin sanyi wanda mukai bayani a baya,ko kuma wanda basur shima ya kankantar da gaban sa shima ya fara kawar da basur din tukunna.


Abubuwan da za'a samu:


1. Alo bera (Aloe Vera)


2. Zuma (honey)


3. Man Zaitun (honey)


Yadda za'ai amfani dasu:


Da farko zaka bare bawon Aloe vera din iya farin ciki(ruwan)ake bukata sai kasa wani abu ka motsa shi ya danyi ruwa-ruwa sannan ka Zuba man Zaitun akai da Zuma ka juya sosai.

zaka ga yayi kauki kamar kyau,sai ka diba ka rika shafawa a hankali a gaban ka kana shafawa kamar na tsawon minti 5 sai ka barshi tamsawon minti 30 sai ka wabke da ruwan dumi.


Zakai haka sau 2 a rana,na tsan wani lokaci zakai mamaki insha Allah.

1 Comments

Post a Comment

Previous Post Next Post