Yadda Ake Karin Ruwan Maniyi Darasin Ma'aurata Neh Wannan

Yadda Ake Karin Ruwan Maniyi Darasin Ma'aurata Neh Wannan Yan uwa da yawa suna yawan tambaya ta maganin dazai kara ruwan maniyyi ga masu karancin sa ko wadan da nasu ya tsinke, insha Allah ga wata hanya wacce zata taimaka matuka.

A samu Dabino a bare shi a cire kwallon cikin sa,sai a jika shi ya kwana daya, sannan a zuba shi a blender a nika shi sosai. 


Karanta Wannan: Muhimmancin Shan Kunun Aya A Jikin Dan Adam 

Sannan a kawo zuma a hada da wannan Dabinon da aka nika a hade su waje guda,amma kar yayi kauri sosai.

Za'a rika shan babban chokali 4 da safe kafin a karya, chokali 4 da yamma haka har tsawon sati 2.

Sannan yawan cin miyar kubewa ma yana kara ruwan maniyyi,haka nan cin kifi ma yana taimakawa,motsa jiki ma haka.

Wallahu a'alamu.

Post a Comment

Previous Post Next Post