Sahihin Maganin Sanyin Mata Maganin Ciwon Infection

Sahihin Maganin Sanyin Mata Maganin Ciwon Infection Sanyin kashi sanyin mara sanyi mai sa farin ruwa ko zafin fitsari ko kuraj ko kaikayin gaba ko kaikayin matsematsi ko jin zafi ga màce wajen saduwa ko ciwon mara ko fitar kuraje a gaban mace ko daukewar sa'awa,sai a jarrana wannan fa'ida.

A samu Tafarnuwa Sili 5  Citta mai yatsu guda 1 babba,Albasa karama guda daya

Sai a yayyanka sa samu kofi a zuba ruwa kamar kofi 2 sai a zuba su a ciki a rufe a barshi zuwa washe garai(a barshi ya kwana) sai a tace.

A dura a kan wuta a tafasa shi,idan ya wuce a saka zuma a sha kofi daya da safe daya da yamma. 


Karanta Wannan: Maganin Budewar Gaban Macce 

Ayi haka kamar tsawon kwana 3 ko safi 1 zaka ga result mai kyau da yardar Allah.

Post a Comment

Previous Post Next Post