Kalaman Soyayya Guda Goma Domin Taya Masoya Barka Da Shan Ruwa.

Kalaman Soyayya Guda Goma Domin Taya Masoya Barka Da Shan Ruwa.Gani dai a fuska kamar ni kaɗai nake rayuwa saidai a baɗili ba haka abin yake ba, ruhi biyu ne a cikin gangar jiki ɗaya. Kasancewar ka cikin farin ciki shi ne ke samar da nawa farin cikin, akasin hakan ma hakan ce take kasancewa da ni.

2

Today a true queen was born and I'm so happy to be in your court. You're one of a kind and deserve everything that this special day brings! I've Wishing myself the best of luck for having as a gift from God.

3

Idan har babu ke da wa zan rayu? Dake kadai na saba rayuwata. A zuciyata bayan ke ba kowa to taya ya ma ake tunanin raba hanta da jini. Ina son ki fatan Kinsha ruwa lafiya.

3

Idan har na kasa gane dake yakamata na rayu to fawa yakamata? Ba wanda zai iya amsa wannan tambayar amma zuciyata ko su ba adadi aka tambayeta sunanki zata bayar amsa. Fatan Kinsha ruwa lafiya.

4

Azumin yau ya zo min a cikin ruwan sanyi jin kaina nake kamar free saboda ambaton sunanka da aka yi. Tabbas kai kadai ne zakaran da ke iya cara a cikin sakon zuciyata. Ina sonka abin Alfaharina. Fatan kasha ruwa lafiya.

5

Masoyiyata abin alfaharina ina son ki ita ce kalmar da nake ji kamar na bude kunnuwanki na faɗa kwarai har zuciyarki ta ji amma sai dai nasan yadda zuciyarki ta aminta da tawa ko zuciya na faɗa tabbas zaki sani. Ina son ki Barka da shan ruwa.

6

Kadaina jin zan iya son waninka domin ba zan iya ba domin nasan kasan sarki biyu basa sarauta a cikin fada guda kamar yadda zaki biyu ba zasu taba farauta a jeji ɗaya ba. Ina son ka kai kadai ne gwanina. Barka da shan ruwa autan maza.

7

Idan har na kasa fahimtar dake yakamata na rayu, to da wa zan rayun? Babu wanda ya isa ya bada amsar nan face zuciyata, idan kuwa so dubu za'a tambaye ta amsar da zata bayar kece 

Ina Son Ki Fatan Kinsha Ruwa Lafiya 

Yake abokiyar rayuwa masoyiyata jigon rayuwata yake hasken da ke haskaka zuciyata yake mai sanyaya saƙo-da-lungun dake a zuciyata kinsan me nake son cewa? Ina son nace miki Barka da shan ruwa kuma na faɗa miki ina son ki.

Ya kai zakaran da ke ke cara a cikin zuciyata, shin kasan meyasa a yau ban ji wahalar azumi ba? Saboda duk yau ba wani aiki da nayi face tunaninka. Uhmm fatan dai kasha ruwa lafiya.

10

Idan har zan ji sautin maganarka a kunnuwana tabbas zan iya yin azumi dubu ba tare na ji ƙishi ko yunwa ba domin kuwa muryarka ta kasance mai kore dukan damuwar da ke son ta addabeni ina son ka mai sona fatan kasha ruwa lafiya.

Post a Comment

Previous Post Next Post