Yanda Ake Haɗa Sabaya Na Nono Da Hips Da Yanda Ake Amfani Dashi

 Yanda Ake Haɗa Sabaya Na Nono Da Hips  Da Yanda Ake Amfani Dashi

 ya ciko yaƙara girma ko suɗagu sutsaya sudaina kwanciya da ƙarin girman mazaune (boot) da ƙugu (Hips) ta gwada amfani da wannan haɗin insha Allah zatasha mamaki budurwa ko matar aure.


>> ABUNDA ZAKIYI NAFARKO <<

Kisamu Garin Hulba sai kiyi mix da ruwan ɗumi (kar yayi ruwa) da ɗuminsa saiki shafa ahankali ko'ina a Nonuwanki saiki barshi zuwa mintuna 30 saiki wanke da ruwan ɗumi sai kuma kisamu Man Hulba kishafesu duka sai kisa rigar mama wadda zata kamaki. Zakiyi haka safe da dare.


ABUNDA ZAKIYI NA BIYU

KINEMI WAƊANNAN ABUBUWAN:

1- Man kwakwa

2- Man Hulba

3- Man Zaitun ko Man Riɗi

>> Sai kihaɗasu duka kidinga shafawa akan Ɗuwawunki da Boot da Ƙugunki (Hips) safe da dare


>> ABUNDA ZAKIYI NA UKU <<

KINEMI WAƊANNAN ABUBUWAN

1- Aya

2- Riɗi

3- Gyaɗa

>> kowanne gongoni ɗaya ko rabin gongoni sai a hadasu asoyasu sama-sama adaka ko aniƙa atankaɗe.

      --------------------;----------------------

4- Ƴayan Hulba

5- Farar shinkafa

6- Alkama

7- Gero ko Maiwa

8- Waken suya

9- Jar dawa

>> kowanne gongoni ɗaya ko rabin gongoni sai ahaɗasu adaka ko aniƙa atankaɗe.


      >> YANDA ZA'AYI DASU <<

Bayan an daka an tankaɗe waɗannan abubuwan sai ahaɗasu duka agauraya, kullum zaki dinga ɗiban chokali ɗaya na garin kisa a Nono ko madara kisa ruwan zafi kaɗan kisha sau biyu a rana.


Kuyi Like da Following na page ɗin sannan kuyi Share domin wasu su amfana.

Munada haɗaɗɗen wannan maganin da sauran magunguna, mai buƙata zai iya magana ta dm

Post a Comment

Previous Post Next Post