Abubuwanda Yakamata Maaurata Su Sani Kan Abinda Ya Shafi Saduwa.

 Abubuwanda Yakamata Ma'aurata Su Sani Kan Abinda Ya Shafi Saduwa.(1) Zuwan niimar matarka lokachin wasannin motsa shaawa bashike nuna lokachin da zafara saduwa da ita ba. Kajira tukun tabukata dakanta. Yin hakan zai taimakamaku wajen saurin samun cikakkiyar gamsuwa.


(2) kada kayarda kasadu da matarka batareda kunyi wasan motsa shaawa ba don bazaku taba samun gamsuwa dari bisa dari ba. Wasan motsa shaawa na baka damar yin aikinka cikin sauki.


(3) Kekuma uwargida kiyi laakari da mikewar azzakarin maigida da jikewar gabanki idan daya daga cikinku ba haka yake ba to akwai matsala.


(4) Matsayi ku na maaurata yakamata kurika tattaunawa akan abubuwanda suka shafi yanayin saduwarku irin mikakeeo , mikikafiso , kina jin dadi , kana jin dadi dadai sauransu. Idan daya daga cikinku baya bukatar haka to akwai matsala.


(5) Kutabbatar kowa yasan abin yake tadama dayanku shaawa kada kubar kanku cikin duhu mafi yawan mutuwar aure nafaruwane sanadiyyar rashin fahimta.


Sabuwar Fassarar ALGAITA DUB STUDIO KUKAN ƘURUCIYA 

Danna DOWNLOAD Domin Saukewa Har Cikin Wayarka 

(6) Uwargida kisani raayin maza na karkata akan abinda suke kallo mata kuma raayin kuma na karkata akan abinda sukeji. Ki tabbatar kina masa shiga mai tada hankali. Kai kuma ka tabbatar kama fada mata maganganu masu dadi irinsu I love you , ke kyakkyawace ko irin in kayi tafiya karika turamata text cewa kayi missing nata ka kagara ka dawo gida.


(7) Maza matukar son goho lokachin saduwa Domin suna kallan halittarki alokachin. Saidai yin goho nasa wasu maza saurin kawowa. Maza masu saurin kawowa surika farawa dawasu styles din kafin ayi gohon daga karshe.


(8) Mache ko taikai shekara tamanin 80 indai tanada cikakkiyar lafiya tana bukatar namiji kusa da ita . Kada kuyi tunanin tsofaffin mutane basa saduwa da matansu.


(9) Idan mijinki yayi saurin kawowa kekuma baki gamsuba kicigaba da tsotsar nononshi azzakarinsa zai saurin mikewa domin cigaba da saduwa.


(10) Saduwa tafi istiminai dadi domin minti hudu yayi yawa akawo lokachin istiminai amma saduwa na bukatar akalla minti goma zuwa ashirin kafin biyan bukata.


(11) Saduwa akalla sau daya a sati na maganin yuwar kamuwa da ciwon zuciya da kaso 30 cikin dari ciwon sugar kaso 40 cikin dari.


(12) Maza masu saduwa da matansu akalla saukku a sati akwai yuwar su rayu sama da shekara tamanin 80 a duniya.


(13) Maza masu taimakama matansu da aikace aikachen gida sunfi yawan saduwa da matansu. Maza ku tabbata kuna kamama matanku aiki sunnah ce.


(14) Idan kina fama da rikicewar alada kiyi tunani wata kila mijinki baya biyamaki bukata yadda yadace.


(15) Idan kagama saduwa da matarka ka tabbatar kana janta ajiki ka rungumeta kana fadamata maganganu masu dadi da irin yadda kasau biyan bukata. Mata na matukar son haka.


Domin karin bayani ko neman wasu shawarwari zaku iya nemanmu kaitsaye a khalifa herbal medicine and marriage counseling.


Copied from likitanci a musulunci.


Dan samun maganin istima'i kankancewar azzakari dakuma saurin kawowa lokacin jima'i za'a iya tuntubarmu a Facebook Kai tsaye.

Post a Comment

Previous Post Next Post