Wasu Yanayin Saduwar Jima'i Masu Haɗari Ga Ma'aurata

 Wasu Yanayin Saduwar Jima'i Masu Haɗari Ga Ma'aurata Ma'aurata musamman sabbi kuma masu karancin shekaru suna kokarin kwaikwayan duk wani abu da suka gani a Fina finai na batsa domin amfani dasu a lokuta su da iyalansu. Sai dai irin wadannan magidantan basa la'akari da irin hadarin dake tattare da kwakwayon irin wadannan jaruman ba.


Shi dai jima'i musamman na tsakanin miji da mata ba ayinsa domin gajiyar da juna sai dai nishadantar da juna.


Kamin muyi darasin wasu Hanyoyin jima'i da suka dace da ma'aurata, zamu fara ne da hanyoyi masu haɗari aikatawa ga ma'aurata. Irin wadannan hanyoyin na yanayin jima'i da basu dace ace ma'aurata suna gudanar dasu ba sun hada kamar haka.


1: Daurani A Kafaɗa: Wannan yanayin jima'i ne mai matukar wahalarwa ga miji da matan. Yanayi ne da namiji zai cinciɓi matarsa tana maƙale da wuyansa a tsaye kafafuwanta a maƙale dashi a hakan ne za a yi jima’i da mace.


Wannan yanayin yana bukatar. Namiji mai matukar karfi da lafiya jiki. Da kuma mace mai karancin girman jiki.


Haɗarin dake tattare da wannan yanayin shine muddin namiji baida kuzari yana iya faduwar da zasu iya jima kansu rauni. Haka kuma ita macen bata samun damar da zata saki jikin ta da kyau.


2: Cin Tsaye : Wannan yanayin jima'i ma'aurata a tsaye suke gudanar dashi ba tare da sun jingina da komai ba ko mace ta dafa komai ba.

Haɗarin wannan yanayin ma'aurata suna bukatar ko shin lafiya da kuma kuzarin da zasu iya tsayiwu da kafafuwansu. Hakan nan kuma yana saurin gajiyarwa. Don haka yana yin bai dace da ma'aurata su rika yin sa ba.


3: Raba Bayan ta da ƙasa: Mace na matukar shan wahala a wannan yanayin na jima'i. Yanayin Saduwar Jima'i ne na masu shan magungunan kara karfi da kuzari na jiki.


Mace zata kwanta amma bayan ta zai rabu da kasa wuyan ta ne kadai a to kare da ƙasa, kafafuwanta suna dage a sama ta haka ne za a sadu da ita.


Mace na iya kare wuyan ta ko ta samu lahani ta nan. Don haka ma'aurata su guji wannan yanayin Saduwar Jima'i.


4: Amalanke: a turance ana ce masa wheelbarrow. Mace zata dafa kasa sai namiji ya raba kafafuwanta da kasa yana rike dasu kamar hannun amalanke. Da hakan ne za a yi Saduwar mace ta dogara da hannunta data dafa su a kasa.


Wannan yanayin saduwa babu wani armashi da zai bayar sai dai azabtarwa kawai. Don haka ma'aurata su kaurace shi.


5: Goho :Yanayin saduwa na jima'i ne da akasaran ma'aurata suke gudanar dashi. Saboda mafi yawan mata suna son a sadu dasu ta wannan yanayi. Sai dai duk da hakan yanayin yana da hadari muddin ba ayi shi da kulawa ba.

Karanta Wannan: Dalilin Da Ke Haddasa Zafin Tafin Kafa Ko Hannu Da Yadda Za'a Magance 

Yanayi ne da yake shigan mace sosai wani lokacin yana kure kaidarsa. Haka kuma wajen shigan azzakarin idan ba a shigar da kyau ba yana iya jiwa mace ciwo a gaban ta. Idan kuma mace bata gyara da kyau ba tana iya jin matukar zafin a gaban ta wanda yake shafan har cikin duburanta saboda yadda shi jijiyan gaban mace yake da alaka da duburanta.


Shi wannan yanayin yana bukatar kulawa ne sosai domin kada a cutar da mace a lokacin gudanar dashi.


Wadannan sune wasu daga irin yanayin saduwa da suke da matukar hadari ga ma'aurata. Amma hakan ba yana nufi idan ma'aurata sai sunyi wannan yanayin suke samun gansuwa muna nufin su daina ba. Wannan karatun zai fi yiwa sabbin ma'aurata amfani ganin idan har basu soma ba to su guji yin sa. Ga tsoffin ma'aurata da suka saba dashi kuma ya zame masu jiki. Sai mu ce a ci gaba da gashi.


Post a Comment

Previous Post Next Post