Ingantaccen Maganin Ciwon Asma

 Ingantaccen Maganin Ciwon Asma 



wan albasa cikin ƙaramin kofi azuba masa zuma kaɗan ana sha safe da yamma na tsawon wata ɗaya

 Zuma rabin Æ™aramin kofi tare da ruwan sazabu rabin Æ™aramin kofi. Za a gauraya asha kullum sau É—aya dasafe bayan cin abinci.

Warning: Mai ciki bazata shaba

Za a ɗora ƙwallon ɗan zaitun akan garwashi ana shaqar hayaqin sau ɗaya a rana

Garin Irƙasus, hulba da shammar dukkansu cikin ƙaramin cokali Azubasu acikin ruwan ɗumi asha sau ɗaya a rana

Warning: Banda mai ciki

Garin ya'yan lauz( Hindi)+ Habbatussauda+ Garin luban+Garin yansun+Habbaturrashad+ Garin wake. Dukkansu asamu adadi madaidaici, a gaurayasu, ana ɗiban cikin ƙaramin cokali ana hambuɗa sai abishi da ruwan ɗumi rabin ƙaramin kofi safe da yamma

Post a Comment

0 Comments