Gyaran Wasu Wurare Uku A Jikin Mace Da Magungunan Su, Hammata, Farji, Da Gashin Kai
Yar’uwa ki kula da jikinki ta baren aske gashin hamata gami Dana mararki a duk lokacin da kika kasance mai amfani da irin turaren da Kansan ya hamta kanshi wato shuwa, yin hakan zaisa hamtarki ta kasance cikin kamshi a koda yaushe.
yar’uwa ki kasance ma’abociyar kula da kuma gyara gashin kanki gani da shafa masa mayukan da zasu Kara ingantashi.
KURAJEN FARJI
macen da take fama da kurajen farji su suke haddasa in ana saduwa da ita taga jini ko ciwon Mara. mai son maganin wannan sai ta nemi wadannan abubuwan:
Kanunfari.
Citta.
Kimba.
Zaki dake su ki rikka sawa a shayi ko ruwan dumi. idan har kina yin wannan hadin dole jikinki yayi kyau ki daure kina yin wannan hadin domin samun lafiyar ki.
GYARAN GASHI DA LEMUN TSAMI
lemun tsami na sanya tsawon gashi sosai, ki kasance mai gyaran gashi domin burge samari da mazajen aure.
↔ kwai.
↔ lemun tsami.
samu ruwan lemun tsami, sai ki hada shi da kwai da kuma man amla. sai ki shafa hadin a fatar Kai da kuma gashi, ki bar hadin a kanki har tsawon minti 30 , sannan ki wanke da ruwan dumi, Zaki iya yin wannan hadin sau 2 a wata.
MAN ZAITUN
man zaitun na sanya gashi yayi baki, taushi da kuma tsawo.
hakan nema ya sa mutanan ketare suke amfani da zaitun.
gyaran fata kina shafa man zaitun fatarki zatayi laushi.
Danna Nan Domin Karanta Maganin Ciwon Koda
gashi yayi tsayi kina sha man zaitun idan Zaki zauna a inuwa.
kina shafa man zaitun a cikin farji domin satsi da laushi.
shafa man zaitun akan tabo yana batar da tabo ko na menene yana maganin zaga yan bakin tabo.
Zaki iya mayar da man zaitun ya zama man kitsonki.
MATAKI NA FARKO ( 1 )
( a) idan fatar fuskarki mai maiko ne Zaki tanadi lemun tsami da youghurt
( b ) ki matse ruwan lemun tsamin a plate , ki Debi ruwan lemun tsami karamin cokalin shayi daya ki zuba a yar roba ki zuba youghurt Baban cokali daya ki gauraya sossai.
MATAKI NA BIYU ( II )
( a ) ki wanke fuskarki da ruwa da sabulun
( b ) ki goge da tawul tsabtace
( c ) kafin ya bushe sai ki dauko hadin ki shafa a fuskarki ki barshi a fuskarki na tsawon minti goma.
Post a Comment