Magananin Gyaran Nono Ya Mike Tsaye Kamar Nonon Budurwa

Ba Nono Kawai Ba Ma Gyaran Jiki Sosai, Kowane Sashe Na Jikin Mace. A Karanta A Natse.
KARIN KIBA

•• ya'yan hulba.

•• alkama.

•• waken suya.

_sai ki maida su gari suyi laushi, sai ki rinka diba cokali daya ana soya kwai da shi, man suyar ya kasance danyen man zaitun ne._


TSUKEWAR GABAN MACE


 garin zogale.

man kadanya.

 alif kadan.

kwaro wadda ake wanki hula dashi.

Zaki hade kwaro da alif daka su suyi laushi sai ki tankade ki aje.

sai ki hada da garin zogale sai ki hada su cikin man da ake ambato, ki

kwabasu guri guda bayan sallah mangariba sai ki diba kiyi matsi da shi a

gabanki, idan ya samu tsayin awa a jikinki sai ki wanke da ruwan dimi Zaki iya samun hulba ki tafasa idan ruwan ya sha iska sai ki wanke.


GA MACEN DA TAKE DA BUKATAR KUGU


_macen da take da bukatar kugu ko take da matsala rashin yalwar kugu bayan Nata ya zamanto a shafe sai ta samu wadannan kayan lambun_

abarba.

ayaba.

 gwanda.

 kankana.

 zuma.

madara peak.

_sai ta hada su guri daya ki markada su su zama ruwa sai ki zuba zuma da madara ki rinka sha._

sai kuma ki samu zogale dafaffe ki hada da alayahu ki zuba tumatur da albasa kiyi kwadon su.

_haka Zaki rinka yi ga kwadon ,ki rinka yin wadannan kayan lambu da kika markada sai ki rinka sha da asuba._


DOMIN GYARAN NONO


ga macen da take so nonuwa ta su ciko ko ta keso su Kara girma sai ki nemo.

kankana

mangwaro

ki fere su ki shanya su su bushe soaai sai ki daka ki rinka tafasa ruwan zafi kina damawa kina sha a kullum sau biyu a Rana sai ki hada da shan kayan lambu, wannan hadin yana Kara ciko da yamutsatsen nono yana kima Kara girman nono ga masu kana.


MAGANIN NANKARWA ( STRECH MARK)


kankarwa shine irin wannan zanen da yake futowa a cikin mace da zaran ta

Fara haihuwa ko kima in tayi kiba, a cikinsa mace ya kan fito ya sanya fatar

cikin ta ya mutse.

 ana amfani da man dodon kodi a shafa a ciki, yana gyara fatar ciki ta

koma kamar ba a haihu ba.

man ka danya.

 man zaitun

lemun tsami.

ki hada man kadanya da man zaitun guri guda, ki matsa lemun tsami a Kai,

amma ba da yawa ba , ki matsa sossai sannan sai ki dinga sharewa ki yawaita

yi.

☛ ana shafa zuma farar saka da daddare, idan Zaki kwanta bacci da safe sai

ki samu ruwan dumi ki wanke.

Post a Comment

Previous Post Next Post